Malam Umar Muhammad Warigis: Kannywood tayi babban rashi

0
55

Popular Kannywood actor Umar Waragis  passes away

Malam Muhammed Umar Warigis ya rasu bayan matsananciyar jinya rashin lafiya da ya sha fama da ita

Masana'antar kannywood tayi babban rashin rasuwar malam Muhammad Umar Warigis.

Marigayin ya rasu a wata asibiti dake garin Jos safiyar ranar talata 13 sakamakon rashin lafiya da ya sha fama da ita.

Shugaban kungiyar jaruman kannywood malam Alhassan A. Kwalle ya tabbatar da rasuwar shi ga wakilin jaridar Daily trust.

Jigon yace hakika kannywood tayi babban rashi haka zalika masu bibiyan fiba-finan kannywood bisa gudunmawar da ya bayar don raya masana'antar fim.

Tsohon jarumin ya shahara a fannin wasan barkwanci